SMART HUB 24

Technology • News • Security

NNPC/SEPLAT Scholarship 2026 Da aka Buɗe Domin Daliban Jami'o'in Najeriya


Daliban jami'o'in Najeriya yanzu na da damar neman NNPC/SEPLAT Joint Venture National Undergraduate Scholarship 2026, wani shiri ne da aka ƙirƙira domin tallafa wa ɗalibai masu ƙwazo Domin  su ci gaba da karatunsu.

Shirin na daga cikin ayyukan (Seplat Energy) don tallafawa ilimi da bunƙasa ƙwarewar matasa a Najeriya ta hanyar ba da tallafin karatu ga waɗanda suka cancanta.

Domin neman wannan scholarship, dole ne mai nema ya kasance yana da matakai kamar wanda aka lisafa:
Kasance ɗalibi a jami'ar gwamnatin tarayya ko ta jiha da aka amince da ita.

Ya kasance daga matakin 200 Level ko sama.
Ya samu aƙalla CGPA 3.5/5.0.
Ya mallaki credits 5 a O'Level (ciki har da English da Mathematics) a zama ɗaya.
------Fannonin Karatu-------
Shirin ya shafi fannoni da dama, ciki har da:
-Computer Science
-Computer Engineering
-Civil Engineering
-Mechanical Engineering
-Electrical/Electronic Engineering
-Medicine
-Law
-Mass Communication
-Economics
-Agriculture
-Petroleum Engineering
-Geology
-Architecture
da sauran fannoni da aka lissafa a shafin.

Yadda Ake Cike Tsarin  

Danna link kaitsaye duka bashi da wahalar cikewa.
seplatenergy.com
Za ka iya samun cikakkun bayanai da fom ɗin  a shafin Seplat:
seplatenergy.com
Muktar Hassan

Welcome to SMART HUB 24, your trusted source for news, education, technology, and business insights. We provide valuable content in Hausa and English to inform, educate, and inspire our readers."

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post