SMART HUB 24

Technology • News • Security

NNPC/SEPLAT Youth Entrepreneurship Programme 2026 -Babbar Dama Ga Matasa!


Idan kana da burin fara kasuwanci ko bunƙasa sana'arka, wannan dama ce da bai kamata ka bari ta wuce ba.

Shirin NNPC/SEPLAT Youth Entrepreneurship Programme 2026 na bai wa matasa horo kan kasuwanci, dabarun gudanar da sana'a, da kuma ƙwarewar da za ta taimaka musu su zama masu cin gashin kansu.
Horon kyauta ne, Ga shirin  Æ™warewa a kasuwanci, Dama ga matasa masu himma.
Wanan shine link Domin cikewa:
https://scholarshipsandaid.org/2026/03/19/nnpc-seplat-youth-entrepreneurship-programme-2026/
Muktar Hassan

Welcome to SMART HUB 24, your trusted source for news, education, technology, and business insights. We provide valuable content in Hausa and English to inform, educate, and inspire our readers."

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post