A wannan lokacin, mutane da yawa suna lura cewa ana cire musu kuÉ—i daga layinsu ba tare da sun san dalili ba. Sau da yawa, hakan na faruwa ne saboda Value Added Services (VAS) kamar ringback tunes, labarai, wasanni, da sauran subscriptions da aka kunnawa a layi.
Sanan yana aiki a dukan network irin su:
. MTN
. AIRTEL
. GLO
dss.
Domin yin cancel ❌ na VAS (Value Added Services):
Idan ka danna *305#, za ka iya:
Duba subscriptions duka da ke a layin.
Sannan Idan akawai bukatar cire subscription É—in duka Idan ana bukata.