SmartHub24 Logo

SMART-HUB-24

Motivation • Technology • News • Security

Cututtuka 5 da Yawan Amfani da Wayar Hannu Zai


Cututtuka 5 da Yawan Amfani da Wayar Hannu Zai Iya Haifarwa da Yadda Za Ka Kare Kanka


Wayar hannu ta zama wani muhimmin ɓangare na rayuwarmu.
 Muna amfani da ita wajen sadarwa, karatu, kasuwanci da nishaÉ—i. Duk da haka, yawan amfani da ita ba tare da hutu ba na iya yin tasiri ga lafiyar jiki da ta tunani.

Ga wasu daga cikin matsalolin da masana ke dangantawa da yawan amfani da wayar hannu.

1. Ciwon Ido
Tsawon lokaci ana kallon screen waya na iya sa ido ya gaji, Ko ya bushe ko mutum ya fara gani garara-garara. 

2. Ciwon Wuya da Baya
Yawan sunkuyar da kai wajen kallon waya na iya jawo ciwon wuya, kafaÉ—a da baya. Wannan matsalar ana kiranta da text neck.

3. Rashin Ingantaccen Barci
Amfani da waya musamman da dare na iya rage ingancin barci saboda hasken Screen yana iya hana jiki samun ishashshen barcci.


4. Gajiya Hannu
Yawan rubutu ko latsa waya na tsawan lokaci na iya haifar da ciwo ko gajiyan wuyan dama hannu.


5. Tasiri ga Lafiyar Tunani
Yawan amfani da waya da shafukan sada zumunta ba tare da lissafi ba na iya haifar da damuwa da mai DA hankali ga abubuwa masu muhimmanci a rayuwarka.


Yadda Za Ka Kare Kanka

✅ Ka riÆ™a É—aukar hutu bayan amfani da waya na É—an lokaci.

✅ Kada ka yi amfani da waya na tsawan lokaci kafin kwanciya.

✅ Ka riÆ™a É—aga wayar zuwa saitin ido maimakon sunkuyar da kai.

✅ Rage amfani da waya idan ba ta da muhimmanci.
Ka ba idanunka hutu akai-akai.

Wayar hannu tana da amfani sosai, amma amfani da ita a lokacin da yake da muhimmanci.
 
Ayi mana Share Don Allah 
Muktar Hassan

Welcome to SMART HUB 24, your trusted source for news, education, technology, and business insights. We provide valuable content in Hausa and English to inform, educate, and inspire our readers."

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post